<?xml version="1.0" encoding="UTF-8"?><song><title>Yana da Daraja? LW557</title>
<lyrics>[V1]
 1) Yana da daraja? (Daraja).
 Yana da daraja? (Daraja),
 Gidan Ubangiji yana da daraja.

[V2]
 2) Yana da kwanciyar rai? (Kwanciyar rai).
 Yana da kwanciyar rai? (Kwanciyar rai).
 Gidan Ubangiji yana da (Kwanciyar rai).

[V3]
 3)Yana da salama? (Salama).
 Yana da salama? (Salama).
 Gidan Ubangiji yana da salama.</lyrics>
<hymn_number>557</hymn_number>
</song>